in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi Jinping ya kammala ziyararsa a kasar Amurka
2015-09-29 09:22:34 cri
A maraicen ranar litinin 28 ga wata ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya kammala ziyarar aikin da ya kai a kasar Amurka inda a karshe ya halarci taron cika shekaru 70 da kafuwar MDD, sannan daga bisani ya tashi daga birnin New York zuwa gida. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China