in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Harin kunar bakin wake ya hallaka mutane 19 a jihar Yoben Najeriya
2015-07-27 09:35:59 cri

A kalla mutane goma sha tara sun mutu a cikin wani harin kunar bakin wake da ya faru a safiyar ranar Lahadi a cikin wata kasuwar Damaturu, birnin dake arewa maso gabashin Najeriya dake jihar Yobe.

Haka ma mutane da dama sun jikkata sakamakon fashewar da wata mata 'yar kunar bakin wake ta tada, kuma yawancinsu an isa da su asibitin wurin, a cewar kakakin jihar Yobe, mista Toyin Gabdegesin. Harin dai an danganta shi da irin hare haren kungiyar Boko Haram. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China