in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya dawo birnin Beijing bayan kammala taron BRICS da na SCO
2015-07-12 12:34:38 cri
A daren jiya Asabar 11 ga wata ne, shugaban kasar Sin Xin Jinping ya dawo nan birnin Beijing, bayan halartar babban taron shugabannin kasashe membobin kungiyar BRICS karo na 7 da kuma taron majalisar shugabannin kasashe membobin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai karo na 15 wato SCO.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China