in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Niyyar kafa rundunar sojojin ajiya ta Afrika na kan hanya, in ji Mugabe
2015-06-17 11:01:20 cri

Aiwatar da aikin wata rundunar sojojin ajiya ta Afrika na kan hanya domin taimaka wajen fuskantar duk wasu matsalolin tsaro a nahiyar, in ji shugaban kasar Zimbabwe kuma shugaban kungiyar tarayyar kasashen Afirka AU a wannan karo, Robert Mugabe, a yayin bikin rufe taron kungiyar AU karo na 25 a birnin Johannesburg.

Mun amince da wata yarjejeniya kan wajabcin gaggauta kafa wata rundunar sojojin ajiya ta Afrika da za'a mu iya tura wa a yankunan Afrika daban daban dake fama da rikici. Kasashen Afrika sun kafa wasu tsare tsare domin ganin an cimma wannan burin, in ji Mugabe. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China