in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin waje na kasar Sin ya halarci taron kiyaye tsaro da zaman karko na kungiyar SCO
2015-06-04 20:43:51 cri
Ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ya halarci taron kiyaye tsaro da zaman karko na kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai wato SCO a birnin Moscow a yau Alhamis 4 ga wata.

A gun taron, Wang Yi ya bayyana cewa, ana samun sauye-sauye a shiyya-shiyya da ma duniya baki daya don haka kungiyar SCO tana da alhakin taka muhimmiyar rawa wajen samar da gudummawa kan tabbatar da zaman lafiya da tsaro. Yace kasar Sin tana son yin kokari tare da kasashe membobin kungiyar wajen tinkarar barazana da kalubale a fannin kiyaye tsaro, da kuma bada gudummawa wajen tabbatar da zaman lafiya da samun bunkasuwa da wadata a yankin. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China