in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Al-Shabaab ta karbi wani muhimmin birni a kudancin Somaliya
2015-05-26 09:27:21 cri

Mayakan kungiyar Al-Shabaab sun kwace ikon Janaale, wani muhimmin birnin dake kudancin Somaliya, a ranar Lahadi da yamma, bayan wucewar sojojin gwamnati, a cewar wasu mutanen da lamarin ya faru gaban idonsu a ranar Litinin.

A cewar mazaunan birnin Janaale, dake yankin Lower Shabelle, mayakan Al-Shabaab dauke da manyan makamai sun shiga birnin tare da kafa tutarsu, jim kadan bayan sojojin gwamnati sun ficewarsu bisa tsoron hare haren kungiyar Al-Shabaab. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China