in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jirjin saman kirar airbus 320 ta fadi a kudancin Faransa
2015-03-24 20:32:29 cri
Wani jirgin saman fasinja kirar airbus 320 na jamus ya fadi a ranarv talatan nan a gundumar Alpes de Haute Provence dake kudancin Faransa, kamar yadda kafofin watsa labaran kasar suka samu tabbaci daga 'yan sanda.

Jirgin ya taso ne daga Barcelona na kasar Spaniya zuwa Dusseldolf na kasar Jamus lokacin da y a fado uda misalign karfe 1 10 na rana GMT dauke da fasinjoji 142 da ma'aikatan jirgin 6.

A cikin wata gajeruwar sanarwa, Shugaban shugaban kasar Fqaransa Francois Hollande ya ce dalilin faduwan jirgin wanda har yanzu ba'a sani ba, yana nuna cewa da wuya a samu wadanda suka tsira a wannan tashin hankali da y a faru a Faransa.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China