in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An harbi ma'aikacin MDD a Cote d'Ivoire
2015-03-09 11:47:05 cri

An tarar da wani ma'aikacin kungiyar wanzar da zaman lafiya ta MDD da ke kasar Cote d'Ivoire ba rai a ranar Lahadi a birnin Bouake da ke tsakiyar kasar, in ji wata majiyar tsaro mai tushe. An gano gawar ma'aikacin na MDD mai sunan Cesar Monkey cikin mota cike da ruwan harsashe. Ganin yadda harsasai suka yi kaca kace da wannan gawar ne ya sa 'yan sanda suka bincike domin gano dalilai da lokacin mutuwar wannan ma'aikacin MDD. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China