in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude taro na uku na majalisar CPPCC
2015-03-03 15:18:32 cri
A yammacin yau Talata ne da karfe 3, aka bude taro na uku na majalisar bada shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin karo na 12 a babban dakin taron jama'a dake nan birnin Beijing. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China