in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kafa sabuwar gwamnati a Madagascar
2015-01-26 10:42:56 cri

Mako daya bayan kama aikinsa, faramanistan kasar Madagascar Jean Ravelonarivo ya kafa sabuwar gwamnati a ranar Lahadi. Sabuwar gwamnatin dai na kunshe da sashen ma'aikatu talatin, wanda a ciki akwai ministan kasa guda, ofishin ministoci takwas da sakataren kasa guda wadanda daga cikinsu akwai mata bakwai da janar na soja uku. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ga Wasu
v An nada sabon firaministan Madagascar 2015-01-15 10:30:55
v Gwamnatin Madagascar ta yi murabus 2015-01-14 10:04:06
v Zazzabi ya hallaka mutane 47 a Madagascar 2014-11-25 10:54:12
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China