in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yan jarida 14 suka mutu a Iraki a shekarar 2014
2015-01-07 10:33:53 cri

Aka kashe kimanin 'yan jarida goma sha hudu a kasar Iraki dake fama da tashe tashen hankali a shekarar 2014, in ji kungiyar 'yan jaridan kasar Iraki a cikin wani rahoto a ranar Talata.

Adadin baya bayan nan ya nuna cewa, 'yan jarida 406 aka kashe a wannan kasa dake shiyyar Gabasa ta Tsakiya tun lokacin da sojojin Amurka suka shiga kasar Iraki a shekarar 2003. Wasu daga cikin wadannan kungiyoyin kafofin watsa labarai da kuma na 'yan jarida ba su gamu ba daga wasu hare hare, ko daga bangaren jami'an tsaro ne ko kuma daga mayakan da ba'a tantance ba, in ji wannan rahoto. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China