in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane Chadi miliyan 3 za su bukaci taimakon jin kai a shekarar 2015
2014-12-24 10:20:12 cri

A kasar Chadi, kimanin mutane miliyan uku ne za su bukaci taimakon jin kai a shekarar mai zuwa a wannan kasa da matsalar jin kai ke tabarbarewa sakamakon rikice rikice masu sarkakiya dake faruwa a kai a kai, in ji madam Magda Verdickt, jami'ar dake kula da harkokin jin kai a cibiyar tsarin ayyukan MDD dake kasar Chadi.

A shekarar 2015, mutane miliyan 2,4 ne za su fuskanci matsalar karancin abinci, kana kananan yara fiye da dubu dari uku da hamsin dake fama da rashin abinci mai gina jiki ne za su bukaci taimakon jin kai, in ji madam Verdickt. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China