in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An zabi Matshidiso Moeti a matsayin darektan WHO a yankin Afrika
2014-11-06 15:05:40 cri

An zabi wata mutumiyar Botswana Matshidiso Moeti a matsayin darektan hukumar lafiya ta duniya mai wakiltar yankin Afrika, a yayin wani taro na kwamitin hukumar lafiya ta duniya WHO mai kula da yankin Afrika a Cotonou a jiya Laraba.

Wakilai daga kasashen Afrika 37 ne suka zabe ta daga cikin wakilan kasashe 47 dake halartar taron.

Ana sa rai malama Moeti za ta fara aiki daga ranar 1 ga watan Fabarairun shekarar badi. (Suwaiba)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China