in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Nijar ya gana da kwamandan din AFRICOM
2014-11-06 09:44:17 cri

Shugaban kasar Nijar Issoufou Mahamadou ya gana a ranar Talata da kwamandan din haddadiyar rundunar sojojin Amurka reshen nahiyar Afrika (AFRICOM), janar David Rodriguez.

Wannan ganawa, an yi ta ne a gaban idon ministan tsaron kasar Nijar, Mahamadou Karidjo, shugaban rundunar sojojin Nijar, janar Seini Garba, jakadan kasar Amurka dake Nijar, madam Eunice Reddick, tare da kuma mambobin runkunin sojojin AFRICOM.

Rukunin sojojin AFRICOM ya kasance mai tafiyar da harkokinsa cikin 'yanci tun daga ranar daya ga watan Oktoban shekarar 2008. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China