in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Musulmai sun koma kasar Sin bayan sun kammala aikin hajji a Mekka
2014-10-28 15:16:50 cri

An labarta cewa, ofishin jakadancin kasar Sin da ke kasar Saudiya da kuma karamin ofishin jakadancin kasar Sin da ke Jeddah sun taimakawa alahazan kasar Sin wajen gudanar da aikin hajjinsu cikin nasara, shugabannin ofisoshin sun ziyarci musulman kasar Sin da suka halarci aikin hajji na bana a Mekka. Bayan haka kuma, manyan kamfanonin jiragen sama uku na kasar Sin sun aika da jiragen sama 94 domin yin jigilar musulmai daga Beijing, Urumchi, Lanzhou, Yinchuan da Kunming zuwa Mekka da kuma dawo da su gida lafiya. (Tasallah)


1 2 3 4
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China