in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jonathan zai kasance 'dan takara daya tak na jam'iyyar PDP a zaben shugaban Najeriya
2014-09-19 10:45:10 cri

Jam'iyyar PDP mai mulki a tarayyar Najeriya, ta sanar a ranar Alhamis cewa, shugaba Goodluck Jonathan zai kasance 'dan takara daya tak a zaben shugaban kasa na shekarar 2015.

Shugabannin jam'iyyar mai mulki sun sanar da daukar wannan matakin bayan wani zaman taron kwamitin zartaswa na kasa (NEC) na jam'iyyar PDP, a ranar Alhamis da yamma, inda kwamitin ya bayyana cewa, mista Jonathan, an zabe shi bisa babban rinjaye domin ya ci gaba da aiwatar da shirinsa na kawo sauyi a kasar Najeriya da sanya ta bisa turba mai kyau. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China