in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kashe mutane 7 dake fadakar da jama'a game da cutar Ebola a Guinea
2014-09-19 10:35:59 cri

An kashe mutane bakwai na wata tawagar masu fadakar da jama'a ta gwamnati kan cutar Ebola a ranar Alhamis a yankin N'Zerekore, dake tazarar kilomita kusan dubu daga kudancin Conakry, hedkwatar kasar Guinea, in ji ministan sadarwa na kasar Alhousseiny Makanera a ranar Alhamis. Hadarin ya faru ne a ranar Talata da ta gabata a yayin wani bikin wayar da kan jama'a kan yaki da cutar Ebola. An dai gano gawawwakin wadannan mutane bakwai a cikin wani katon rame. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China