in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Chadi ba za ta shiga bangaren masu shigar da kara ba game da shari'ar Hissene Habre
2014-08-29 15:19:17 cri

Kotun kararraki ta kotunan musammun na Afrika (CAE) ta bayyana cewa, ba ya bisa dokar kasancewar kasar Chadi a bangaren masu shigar da kara ba a yayin shari'ar tsohon shugaban kasar Chadi Hissene Habre.

A cewar sanarwar CAE, wannan kuduri ya tabbatar da matakin dakin shigar da kararraki na wannan hukuma ta gabatar a matsayin koli.

Kotun kararraki ta ba da hujjarta ta watsi da wannan bukata bisa dalilin cewa, laifin ba ya cikin bahasin da aka shigar, kuma ba ya cikin zargin kotun shigar da karraraki, gwamnatin Chadi ba za ta sani ba ga yadda take so ba, kana bisa hanyar zama bangaren masu shigar da kara, fadada ayyukan tuhuma kan wasu laifuffuka da kotun karbar kararraki ba ta dauka ba ganin cewa, ita kadai ke da hurumin buda hanyar daukar wani mataki na tuhuma. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China