in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan masu kamuwa da Ebola ya kai 495 a Guinea, yayin da wasu 367 suka mutu
2014-08-09 20:34:04 cri
Alkaluman da aka samu da dumi-duminsu sun sheda cewa yawan mutanen da suka kamu da cutar Ebola a kasar Guinea ya kai 495, yayin da wasu 367 daga cikinsu suka rasa rayuka.

Wata majiya daga ma'aikatar lafiyar kasar Guinea ta bayyana ma wakilin kamfanin dillancin labaru na Xinhua na kasar Sin hakan a ranar Jumma'a 8 ga wata. A cewar majiyar an riga an sallame mutane 94 wadanda suka warke daga cutar, yayin da sauran 19 ke ci gaba da samun jinya a asibitocin kasar. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China