in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sinawa da yawa suna ficewa daga Libya
2014-08-01 14:17:16 cri

Ofishin jakadancin kasar Sin da ke kasar Libya ya taimakawa 'yan kasar Sin da yawa wajen ficewa daga kasar Libya, wacce ke fama da yaki a Gabas ta Tsakiya

Kamar yadda wata majiya ta diplomasiyya ta bayyana, a kwanan nan Sinawa 221, aka sami nasarar maido da su gida a kasar Sin.

To amma majiyar ta ce, daga cikin wannan adadi, har yanzu akwai sauran Sinawa 900, wadanda suke ci gaba da zama a kasar Libya bisa radin kansu kamar yadda wani jami'in ofishin jakadancin Yan Jianquan ya bayyana. (Suwaiba)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China