in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sallar idi a masallacin Niujie da ke birnin Beijing
2014-07-29 16:51:20 cri

Da misalin karfe goma da rabi aka kammala sallar Idi lami lafiya, kuma cikin kwanciyar hankali, bayan kammala sallar Idi, sai kuma bukukuwan salla inda a wannan lokaci sinawa musulmi za su rika kai wa 'yan uwansu da dangoginsu ziyarar sada zumunci, kuma wannan rana, rana ce ta cin abinci mai dadin dandano tare da 'yan uwa da makwabta, tare da nuna fatan alheri ga junansu da kuma yin adu'o'i domin zaman lafiya cikin kasa da zaman rayuwa mai kyau.(Maman Ada, Lubabatu)


1 2 3 4 5 6 7 8 9
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China