in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sallar idi a masallacin Niujie da ke birnin Beijing
2014-07-29 16:51:20 cri

A cikin hudubar da babban liman ya gabatar a wannan ranar, jagoran musallacin Nuijie, ya kira ga musulmin kasar Sin da na duniya baki daya da su taimaka wajen kawo zaman lafiya da zaman jituwa tare da sauran mutane mabiya addinai daban daban domin tabbatar da zaman lafiya mai dorewa a doron duniya, haka kuma da yi kira ga girmama rayuwar dan adam tare da jaddada cewa addinin musulunci addini ne na ibada cikin zaman lafiya da zaman jituwa da kaunar juna kamar yadda dokokin musulunci suka tanada.

1 2 3 4 5 6 7 8 9
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China