in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bikin nuna fasahohi da Sin ta gabatar a Zimbabwe ya samu matukar karbuwa
2014-07-17 17:00:52 cri


Kasar Sin ta yi bikin nuna fasahohinta a birnin Harare, hedkwatar kasar Zimbabwe. Bikin mai taken "Daren birnin Beijing" ya samu halartar zaunannen mamban ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na Jam'iyyar kwaminis ta Sin Guo Jinlong, wanda ke ziyarar aiki a kasar.

Har ila yau bikin ya samu halartar masana daga cibiyar Peking Opera ta nan birnin Beijing, da kungiyar wasannin lankwasa jiki ta kasar Sin, da wakilan babbar kwalejin koyar da ilimin kide-kide da wake-wake ta kasar Sin da dai sauransu.

1 2 3 4
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China