in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
GDP na Sin ya karu da kashi 7.4 bisa dari a farkon bana
2014-07-16 13:53:35 cri
Hukumar kididdiga ta kasar Sin, ta ce, GDP na kasar Sin ya samu habbaka da kashi 7.4 bisa dari a farkon shekarar 2014. Hukumar ta ce, GDP na Sin ya kai kashi 7.5 bisa dari daga watan Aflilu zuwa Yuni, kuma hakan kari ne a kan kashi 7.4 bisa dari da aka samu a watanni uku na farkon shekarar. (Suwaiba)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China