in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jacob Zuma ya yi rantsuwar kama aiki na wa'adi na biyu
2014-05-24 21:36:22 cri
A yau Asabar Mista Jacob Zuma, shugaba mai ci na kasar Afirka ta kudu ya yi rantsuwar kama aiki a matsayin shugaban kasar a karo na biyu bisa wa'adin shekaru biyar a Pretoria, babban birnin kasar, inda shugabannin kasashe daban daban tare da sauran baki fiye da dubu 20 suka halarci bikin. (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China