in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jam'iyyar PAIGC ta lashe zaben shugaban Guinea-Bissau
2014-05-21 10:04:36 cri

Dan takarar jam'iyyar PAIGC, mista Jose Mario Vaz ya lashe babban zaben shugaban kasar Guinea-Bissau da kashi 61,9 cikin 100.

Mista Mario Vaz, tsohon ministan kudi na tsofuwar gwamnatin da sojoji suka hambarar a ranar 12 ga watan Afrilun shekarar 2012, ya lashe wannan zabe da yawan kuri'u 364.394, a cewar sakamakon wucin gadi da kwamitin zabe mai zaman kansa na CNE ya gabatar a ranar Talata. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China