in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan Sin ya ba da shawara daga dangantakar Sin da Afirka a fannoni 6
2014-05-05 20:40:17 cri

Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya bayyana cewa, kamata ya yi kasashen Sin da Afirka su bunkasa hadin gwiwa a fannonin masana'antu, kudi, rage talauci, kare muhalli, musaya tsakanin al'ummominsu da kuma bangaren zaman lafiya da tsaro ta yadda za a bunkasa hadin gwiwar sassan biyu yadda ya kamata.

Mr Li ya bayyana hakan ne yayin jawabin da ya gabatar a hedkwatar kungiyar AU, inda ya bayyana manufar hadin gwiwar Sin da nahiyar ta Afirka. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China