in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta tura manzon musamman wajen bikin shekaru 50 da samun 'yancin Tanzaniya
2014-04-23 20:34:53 cri
Kasar Sin za ta tura manzonta na musamman zuwa kasar Tanzaniya domin halartar bikin cika shekaru 50 da samun 'yancin kanta, kamar yadda ma'aikatar harkokin wajen ta sanar a cikin wata sanarwar da aka fitar a nan birnin Beijing.

Chen Changzhi, mataimakin shugaba na cikakken kwamitin majalisar wakilan jama'a ta kasar Sin shi ne zai wakilci Shugaba Xi Jinping a wajen wannan biki da za'a yi a ranar Asabar din nan mai zuwa, in ji kakakin ma'aikatar harkokin wajen Sin Qin Gang lokacin da yake bayani ga manema labarai a Laraban nan. (Fatimah Jibril)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China