in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An tabbatar da bacewar Sinawa hudu a cikin hadarin jirgin ruwa a Koriya ta Kudu
2014-04-18 20:54:39 cri
A yau Jumma'a 18 ga wata, kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin madam Hua Chunying ta bayyana cewa, an tabbatar da bacewar Sinawa hudu a sakamakon hadarin jirgin ruwa a kasar Koriya ta Kudu.

Madam Hua dake bayani ga manema labarai a nan birnin Beijing ta ce yanzu haka ma'aikatar harkokin waje ta Sin da ofishin jakadancin Sin a kasar koriya ta kudun suna kokarin mu'amala yadda ya kamata.(Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China