in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan masu ciwon tarin fukka ya dan karu a Togo a shekarar 2013
2014-03-31 09:43:41 cri

Yawan adadin masu ciwon tarin fukka ya dan karu a kasar Togo a shekarar 2013, tare da kusan mutane masu dauke da kwayoyin wannan cuta 2850, a cewar babbar ma'aikatar dake kula da yaki da wannan cuta ta kasar. A cewar wasu majiyoyi na kusa da wannan hukuma, jihar Maritime dake kuriyar kudancin kasar, inda aka gano masu fama da wannan cuta na da kashi 70 cikin 100 na nau'in cutar, kuma yanki ne da ake ganin cutar ta fi kamari dalilin yawan al'ummar dake wurin.

Wannan yanki ya hada Lome-Commune, inda yawan al'ummar ya kai kashi 42 cikin 100 na yawan al'ummar kasar Togo baki daya. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China