in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Sin ya bukaci a kara kokarin neman jirgin da ya bace
2014-03-12 16:12:26 cri
A yau Laraba 12 ga wata da safe, da misali karfe 10 da kwata ne, agogon kasar Sin, firaministan kasar Mr.Li Keqiang, wanda ya je cibiyar ba da jagorancin tinkarar lamuran ba zata ta majalisar gudanarwa ta kasar Sin, bayan da ya halarci bikin rufe taron shekara shekara na majalisar ba da shawarwari kan harkokin siyasa ta kasar, inda ya kira kyaftin din jirgin ruwa na kasar Sin da ke aikin neman jirgin saman Malaysia da ya bace ta waya, don su tattauna kan sabon ci gaba da aka samu, inda kuma ya bukaci sassan da abin ya shafa da su yi iyakacin kokarin neman jirgin tare da samar da agaji.(Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China