in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya kammala ziyarar da ya ke a Sochi
2014-02-08 15:51:08 cri

A yau Asabar ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya kama hanyar dawo wa nan birnin Beijing, bayan ya halarci bikin bude gasar wasannin Olympics na lokacin sanyi karo na 22 da aka yi a birnin Sochi na kasar Rasha.

Wannan shi ne karo na farko da wani shugaban kasar Sin ya halarci bikin bude manyan wasanni a ketare.

Kwararru na ganin cewa, ziyarar ta shugaba Xi tana nuna irin goyon bayan da Sin ke baiwa wasannin Olympics da kuma kyakkyawar dangantakar da ke tsakanin Sin da Rasha. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China