in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi jinping zai halarci bikin bude wasannin Olympic na lokacin sanyi na bana
2014-01-20 14:23:51 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping zai isa daga ranar 6 zuwa 8 ga watan Febrairu a kasar Rasha, inda zai halarci bikin bude wasannin Olympic na lokacin sanyi na shekarar 2014 da za a gudana a Sotchi bisa goron gyayyatar takwaransa na kasar Rasha Vladimir Poutine, in ji kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin mista Qin Gang yau Litinin ranar 20 ga wata. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China