in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yan tawaye a Sudan ta Kudu sun kwace garin Bantiu mai arzikin mai
2013-12-24 09:47:11 cri

Rahotanni daga Sudan ta Kudu na cewa, sojojin Sudan kasar sun tabbatar da cewa, Bantiu, babban birnin jihar Unity mai arzikin mai ya fita daga hannunsu, inda bayanai ke nuna cewa, ana ci gaba da gwabza fada tsakanin sojojin gwamnati da wani rukuni na sojojin da ke biyayya da tsohon mataimakin shugaban kasar Riek Machar.

Ko da yake Mr. Machar ya bayyana a ranar Litinin cewa, a shirya yake ya tattauna da shugaba Salva Kiir Mayardit na kasar Sudan ta Kudu, bisa sharadin cewa, Kiir din ya amince zai saki fursunonin siyasa da ake tsare da su. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China