in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana gudanar da dandalin bunkasa kayayyakin tarihin Congo a Brazzaville
2013-10-10 14:20:17 cri

An bude wani dandalin bunkasa kayayyakin tarihin kasar Congo, ta yadda za'a tabbatar da cigaba mai karko a ranar Laraba a Brazzaville babban birnin kasar Congo.

Wannan taro na cikin tsarin manufar hadin gwiwar al'adu tsakanin Congo-Brazzaville da kasar Colombia tare da halartar kwararrun kasashen biyu.

Makasudin dandalin shi ne bunkasa da kuma darajanta kayayyakin tarihin kasar Congo a matsayin wani arzikin kasar wajen samun cigaba mai karko ta hanyar misalin bikin Carnaval na Barranquila, da yawancin asalinsa yake da alaka da Afrika, musammun ma da kasar Congo, in ji madam Clara Ines Chavez, shugabar bikin Carnaval na Barraquilla kuma jagorar wannan dandali a cikin jawabinta na bude taron. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China