in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin waje na kasar Angola zai kawo ziyara kasar Sin
2013-09-13 21:08:12 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Hong Lei ya bayyana a gun taron manema labaru a yau Juma'a 13 ga wata cewa, ministan harkokin waje na kasar Angola Georges Chikoti zai kawo ziyara kasar Sin tun daga ranar 15 zuwa 18 ga wata bisa gayyatar da ministan harkokin waje na kasar Sin Wang Yi ya yi masa. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China