in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin da Amurka sun fara muhimmiyar tattaunawa ta shekara-shekara kan dangantakarsu
2013-07-11 10:30:09 cri

Tattalin arzikin kasashen biyu na kara cudanya da juna, don haka tattaunawa ita ce tafi dacewa, maimakon yin fito na fito, in ji Wang Yang.

Wannan ganawa jiko na biyar ta shigo wani sabon shafi, domin kasashen biyu sun shiga wani sabon yanayi na bunkasa da kuma hadin kai, da duba sabon kawance tsakanin wadannan manyan kasashe biyu, in ji Yang Jiechi.

Da kuma yake bayyana cewa, ganawar da aka yi jiko na farko babban abin tarihi ne, Kerry ya ci gaba da cewa, ana samun ci gaba a kowace shekara tun daga wancan lokaci, kuma a ganinsa, kasashen biyu sun mayar da taron wata muhimmiyar hanya ta yin hadin gwiwa da kuma takara. (Lami)


1 2
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China