in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban majalisar dattijai ta kasar Nijeriya zai kawo ziyara kasar Sin
2013-06-18 21:06:44 cri
Bisa labarin da zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin wato NPC ya gabatar, an ce, shugaban majalisar dattijai ta kasar Nijeriya David Mark zai kawo ziyara kasar Sin tun daga ranar 19 zuwa 22 ga wata.

Mr Mark zai kawo wannan ziyara ce bisa gayyatar da shugaban zaunannen kwamitin majalisar NPC Zhang Dejiang ya yi masa. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China