in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Keqiang ya jaddada cewa, za a inganta dangantakar abokantaka ta hadin gwiwa a tsakanin Sin da Indiya
2013-05-20 16:25:57 cri
A ranar 20 ga wata a birnin New Delhi dake kasar Indiya, firaministan kasar Sin Li Keqiang ya yi shawarwari tare da firaministan kasar Indiya Manmohan Singh, inda Li ya jaddada cewa, kamata ya yi a sa kaimi ga samun ci gaban hadin gwiwa a tsakanin kasashen biyu, da kuma inganta dangantakar abokantaka ta hadin gwiwa da kiyaye zaman lafiya da wadata a tsakaninsu a nan gaba. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China