in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kungiyar Boko Haram ta sako tsohon ministan mai na Najeriya
2013-05-06 20:46:35 cri
Wata kafa ta tsaro ta tabbatarawa kamfanin dillancin labaran kasar Sin, Xinhua cewa an sako tsohon ministan mai na Najeriya Shettima Ali Monguno, da 'yan kungiyar Boko Haram suka sace a jihar Borno dake arewa maso gabashin kasar. (Lami Ali)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China