in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Labaran wasannin Olympic na Landan a ranar 7 ga wata
2012-08-08 10:50:55 cri

Kazalika, 'dan wasa mafi jawo hankalin jama'a a wannan rana shi ne Liu Xiang daga kasar Sin wanda ya fadi a gasar gudun ketare shinge ta mita 110. Wannan ne karo na biyu da Liu Xiang ya fita daga gasar wasannin Olympics sakamakon ciwon kafa.

Ya zuwa ranar 7 ga wannan wata, gaba daya, tawagogi 40 sun samu lambobin zinare, guda 73 sun samu lambobin yabo. Kasashe shida da ke kan gaba a gasar, sun hada da kasar Sin wadda ta samu lambobin zinare 34, kasar Amurka wadda ta samu lambobin zinariya 30, kasar Birtaniya 22, Korea ta kudu 12, Rasha 10 da kuma Faransa mai lambobi 8.(Jamila)


1 2 3 4
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China