in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Labaran wasannin Olympic na Landan a ranar 7 ga wata
2012-08-08 10:50:55 cri

Ban da wannan kuma, a wasan kusa da na karshe na wasan kwallon kafa na maza, kasar Mexico ta doke kasar Japan da ci 3 da 1, yayin da kasar Brazil ta doke kasar Korea ta kudu da ci 3 ba ko daya, hakan ya sa kasashen mexico da Brazil za su kara da juna a gasar karshe.

1 2 3 4
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China