in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Labaran wasannin Olympic na Landan a ranar 7 ga wata
2012-08-08 10:50:55 cri

A wasan karshe na kwallon tebur na mata, tawagar kasar Sin ta doke kasar Japan da ci uku ba ko daya, inda ta ci gaba da zama zakara a wasannin Olympic har sau uku.

A wasar karshe na tsuduma ruwa daga dandamalin tsayin mita uku na maza, 'dan kasar Sin Qin Kai ya lashe lambar azurfa, yayin da He Chong shi ma daga kasar Sin wanda ya taba lashe lambar zinariya a yayin wasannin Olimpic na Beijing ya samu lambar tagulla, sai 'dan wasan kasar Rasha Zakharov Iiya da ya lashe lambar zinariya, lambar zinariya daya tilo da 'dan wasa da ba na kasar Sin ba ya samu a yayin gasar ninkaya a Landan.

1 2 3 4
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China