Gabatarwa
Kamfannonin kasar Sin sun ba da gudummawa sosai ga bunkasuwar kasashen Afirka. a shekarar 2010, za mu zabi manyan kamfannoni 10 daga 29 na kasar Sin domin ba su lambar yabo na sa da zumunci a Afirka.
• Kamfanin CMEC na kasar Sin na kokarin bayar da gudummawarsa wajen raya tattalin arzikin kasashen Afirka
• Kamfanin harhada magunguna na Hualiketai na Beijing na samun saurin ci gaba a Afirka
• Shugaban kamfanin CNMC ya bayyana ma'anar zumunci mai zurfi da ke tsakanin Sin da Afirka
• Babban manajan kamfanin gina gadoji da hanyoyi na kasar Sin na fatan karfafa zumunci tsakanin Sin da Afirka
• Shugaban kamfanin Touchroad mai sarrafa hada-hadar kudi na duniya ya yi magana da wakilinmu na CRI
More>>
Tsarin Zabe

Wajibi ne masana'antu goma da zasu kasance a sahun gaba su cika wadannan sharuda akalla:

1. Ba da muhimmin taimako ga tushen tattalin arzikin Afirka gami da bunkasa rayuwar al'umma, da ke inganta zaman rayuwar al'ummar Afirka, kamar yadda 'yan asalin Afirka suka kimanta.

2. Kaunatar Afirka, samun ingantaccen tushe a Afirka da kuma nuna matukar kulawa ga Afirka.

3. Kara matakan kyautata kawancen Sin da nahiyar Afirka a sabon zamani ta hanyar bunkasa akidar hada kai da zummar tallafawa tsare-tsaren da suka shafi Afirka.

4. Mayar da hankali kan samar da kariya ga muhalli da al'adun Afirka, tare da nuna hazaka wajen daukar nauyin kiyaye zaman al'umma.

5. Daga martabar kasar Sin ta hanyar gina al'adar zaman tare.

6. Wajibi ne duk wata mu'amala ta zamanto cikin gaskiya kuma a bayyane.

Kamfannoni 20

• Huawei Technologies

• ZTE Corporation

• Sinohydro Corporation

• CMEC

• China National Petroleum Corporation

• China Railway Group Limited

• China State Construction Engineering

• China Road and Bridge Corporation

• Beijing HolleyCotec Pharmaceuticals

• China Petrochemical Corporation

• China Nonferrous Metal Mining Group

• China Gezhouba Group Corporation

• Hisense Group

• China National Offshore Oil Corporation

• Sinosteel Corporation

• China Railway Construction

• AVIC International Holding Corporation

• Haier Group

• Touchroad Group

• Anhui Foreign Economic Construction Group
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China