Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Kafofin yada labarai na kasashen ketare sun mai da hankulansu kan cikon shekaru 10 da Sin ta maido da mulkinta a Hongkong
 2007-07-03
Ranar 1 ga watan Yuli na shekarar da muke ciki, rana ce ta tunawa da cikon shekaru 10 da Sin ta maido da mulkinta a Hongkong, haka kuma rana ce ta cikon shekaru 10 da kafuwar yankin musamman na...
• An gudanar da gaggarumin taron murnar cikon shekaru 10 da Sin ta maido da mulkinta a Hongkong 2007-07-01
Yau ranar 1 ga wata a cibiyar taro ta Hongkong, an gudanar da gaggarumin taron murnar cikon shekaru 10 da Sin ta maido da mulkinta a Hongkong wanda kuma ya kasance bikin rantsar da sabuwar gwamnatin...
• Hong Kong a cikin shekaru 10 da suka wuce 2007-06-30
Ran 30 ga watan Yuni na shekarar 1997 da karfe 11 da minti 59 da dare, da zarar aka saukar da tutar kasar Birtaniya sannu sannu a babban zauren cibiyar taruruka da nune-nune ta Hong Kong da ke Wan Chai ta Hong Kong, sai an daga tutar kasar Sin a hankali a hankali
• Sinawan da ke zama a ketare suna cike da imani ga makomar Hongkong 2007-06-29
Ran 1 ga watan Yuli na shekarar da muke ciki rana ce ta cikon shekaru 10 da maido da ikon mulkin Hongkong a karkashin gwamnatin kasar Sin da kafuwar yankin musamman na Hongkong a tsanake
• Ana aiwatar da manufar "tsari iri biyu a kasa daya" a Hongkong kamar yadda ake fata 2007-06-28
Ran 1 ga watan Yuli mai zuwa rana ce ta cikon shekaru 10 da maido da ikon mulkin Hongkong a karkashin gwamnatin kasar Sin da kafuwar yankin musamman na Hongkong na kasar Sin a tsanake
• A kara daga matsayin Hong Kong a duniya, a kara samar da wadatuwa a Hong Kong 2007-06-27
Ran 1 ga watan Yuli na bana rana ce da ta cika shekaru 10 da kafa yankin musamman na Hong Kong na kasar Sin. Haka kuma ranar nan rana ce da ta cika shekaru 10 da kafa hukumar kwamishinan musamman ta ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin a Hong Kong
• Hong Kong na daya daga cikin wuraren duniya da ake fi gudanar da harkokin tattalin arziki ba tare da shinge ba 2007-06-25
Hong Kong ta yi suna ne a duniya domin mallakar tasoshin jiragen ruwa, inda ake shiga da kuma fitar da kayayyaki ba tare da biyan harajin kwastan ba, ita ce kuma daya daga cikin wuraren duniya da aka fi samun nasara wajen gudanar da tsarin tattalin arziki na kasuwanci
• Bayan komowar Hongkong cikin kasar Sin cikin shekaru 10, tattalin arzikinta ya samu bunkasuwa lami lafiya 2007-06-21
Bisa matsayinta na babbar cibiyar Asiya da tekun Pasific a fannoni 3 wato kudi da ciniki da kuma zirga-zirgar jiragen ruwa, Hongkong kullum tana jawo hankulan mutane wajen bunkasa tattalin arziki...