Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Za a kara hadin gwiwa tsakanin Sin da Afrika a fannin kudi 2007-05-18
An rufe taron shekara-shekara na majalisar bankin raya Afrika wato ADB a takaice jiya ran 17 ga wata da maraice a birnin Shanghai na kasar Sin. Mr. Zhou Xiaochuan, shugaban majalisar bankin raya Afrika na wannan zagaye kuma shugaban bankin jama'ar Sin ya yi wani jawabi a gun bikin rufe taron
• Sin da Afirka abokai ne wajen neman ci gaba 2007-05-17
A ran nan, wakiliyarmu Lubabatu ta sami damar yin hira da mai girma Alh.Ali Mahaman Lamine Zeine, wanda ke kan kujerar ministan tattalin arziki da kudi na jamhuriyar Nijer, wanda kuma ya kasance daya daga cikin gwamnonin bankin ADB, kuma da sunan jamhuriyar Nijer, kuma ya zo birnin Shanghai ne musamman don halartar taron nan na shekara shekara na majalisar gwamnonin bankin ADB.
• An bude taron shekara-shekara na kwamitin Bankin Raya Afirka a Shanghai 2007-05-16
A gun bikin bude taron, firayim minista Wen Jiabao na kasar Sin ya bayyana cewa, gwamnatin Sin za ta sabunta tunanin yin hadin gwiwa a tsakaninta da Afirka da daga matsayin hadin gwiwarsu don tabbatar da samun moriyar juna da ci nasara tare.
• Sin da Afrika suna tattaunawa a kan hadin guiwarsu don moriyar juna da samun bunkasuwa tare 2007-05-16
A ran 16 ga wata, a birnin Shanghai na kasar Sin, an fara yin taron shekara-shekara ta 2007 na majalisar rukunin bankin raya Afrika da za a shafe kwanaki biyu ana yinsa. Mambobin bankin da suka fito daga kasashe 77 za su halarci taron shekarar nan
• Kamfanonin kasar Sin, abokai ne na fararen hula na Sudan 2007-05-15
A cikin shekaru masu dimbin yawa da suka wuce, kamfanonin kasar Sin wadanda suke aiki a kasar Sudan sun samu amincewa daga wajen jama'ar kasar domin suna kokari da kuma nuna sahihanci ga jama'ar kasar Sudan. Yanzu, wadannan kamfanonin kasar Sin sun riga sun zama aminan jama'ar Sudan.
• Karo na farko ne bankin raya Afrika ya shirya taron shekara shekara a kasar Sin 2007-05-15
A ranar 16 ga wannan wata a birnin Shanghai, majalisar rukunonin bankin raya Afrika za ta kira taro na shekarar 2007 cikin kwanaki biyu. Babban batun da za a yi a gun taron shi ne, Afrika da Asiya su ne abokan neman bunkasuwa. Wannan ne karo na farko da bankin raya Afrika ta shirya taron shekara shekara a wata kasar Asiya.