Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-06 23:39:00    
An bude gasar wasannin Olympic ta nakasassu ta Beijing yau da dare

cri

Game da nakasassu, yayin da suke jin dadin aikin hidima da ake bayarwa, za su sa hannu cikin gasar Olympic ta hanya ta kansu. Mr. Li Caimao direkatan ofishin kwamitin kula da harkokin nakasassu na birnin Beijing ya bayyana cwea, nakasassu da yawa sun sa hannu cikin gasar Olympic ta hanyoyi dabam daban.

Lawal: "A cikin masu aikin sa kai na gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing da suka yi rajista, dubu 12 na birnin Beijing ne. Haka kuma masu wasannin fasahohi da yawansu ya kai 680 a birnin Beijing za su halarci bukukuwan budewa da rufe gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing. A cikin kyaututtukan da aka bayar a gun gasar wasannin Olympics ta Beijing, da ta nakasassu, birnin Beijing ya bayar da kyaututtuka fiye da dubu goma, wadanda dukkansu nakasassu ne suka kera. A hakika dai, nakasassu sun ji dadi domin halarta wasannin Olympics."

Lubabatu:A yayin da suke jin dadin wasannin Olympic, nakasassu sun kara shiga ayyukan raya al'ummar kasar Sin, suna yin kokari tare da sauran jama'a da ba nakasassu ba, suna more kyakkyawan sakamako da aka samu dangane da al'ummomi da al'adu.

1 2 3 4 5 6 7 8 9