Bayan gaisuwa mai yawa.Allah ya taimaka.Mu hausawa muna jin dadin Sinawa suna watsa shirye-shiryen CRI da harshen Hausa.Mun gode.Allah ya saka muku da alherinsa.Ameen.
Allah ya ja zamanin CRI. Allah ya ja zamanin ma'aikatan CRI. Allah ya ja zamanin kasar Sin.
Daga,
Abba Muhammad Nuhu
Kano
Nigeria