Gwamnatin jihar Adamawa ta gudanar da taron gaggawa da jami’an hukumar NEMA a game da annobar ambaliyar ruwa a jihar
Hukumar kwastam ta Najeriya ta dauki matakan karfafa alaka da takwararta ta kasar China
Mutane a kalla biyar sun rasu kana wasu da dama sun jikkata sakamakon ambaliyar ruwa a jihar Adamawa ta arewacin Najeriya
Gwamnatin jihar Yobe ta ce daga cikin dillalan kwayoyi da aka kama a jihar har da ’yan kasashe makwafta
Gamayyar kawancen da RSF ke jagoranta ta sanar da kafa gwamnatin ‘yan aware a Sudan