Mutane a kalla biyar sun rasu kana wasu da dama sun jikkata sakamakon ambaliyar ruwa a jihar Adamawa ta arewacin Najeriya
Gwamnatin jihar Yobe ta ce daga cikin dillalan kwayoyi da aka kama a jihar har da ’yan kasashe makwafta
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin daukaka matsayin jami`ar North-West mallakin gwamantin jiha
Yau ne za a kammala sauraron jin ra`ayoyin al`umomin shiyyar arewa maso yammacin Najeriya kan gyaran kundin tsarin mulkin kasar
Nan ba da jimawa za a kammala biyan ‘yan kwangilar da suke aikin ginin rukunin gidaje mallaki gwamnatin tarayyar Najeriya ragowar kudadensu